Ban ji dadin abin da ya samu 'yata ba - Maman Philip

Mahaifiyar Victoria, Maman Philip, ta yi kuka sosai har ta nemi ta gano ko ta yi wa ubangiji laifi.

Akwai masu mataslar rashin haihuwa a Najeriya kaso 10 cikin 100 na mata.