Ra'ayi Riga: Zaben Ghana

Dan takarar jam'iyyar adawa Nana Akufo Addo ne ya lashe zaben Shugaban Kasar Ghana bayan da ya kada Shugaba mai ci John Drammani Mahama.