Bidiyo: Yadda yaki ya sauya birnin Aleppo na Syria

Mutane da dama sun mutu, yayin da aka rusa gidaje da gine-gine da wurare masu muhimmaci a shekara hudun da aka shafe ana gwabza kazamin yaki a birnin Aleppo na Syria.