Wasu manyan batutuwan siyasa da suka faru a 2016
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Wadanne abubuwa ne suka fi janyo ce-ce-kuce a 2016

Aisha Buhari ta caccaki mijinta, fursuna ya kusa zama shugaban kasa - karanta wasu daga cikin abubuwan da suka fi janyo ce-ce-kuce a shekarar 2016.

Bidiyo: Haruna Shehu Marabar Jos

Labarai masu alaka