Bidiyon maharin da ya kashe mutane a Turkiyya
Bidiyon maharin da ya kashe mutane a Turkiyya
Faifan bidiyon da jaridar Haberturk ta samu ya nuna yadda maharin da ya kashe mutane a Turkiyya a wurin bikin sabuwar shekara ya isa wurin da lamarin ya faru.
Akalla mutum 39 ne aka kashe a harin na gidan rawar Reina a birnin Santanbul ranar Lahadi.