Yadda Hausawa ke watsi da 'ya'yan tsintuwa

'Ya'yan tsintuwa kan haifar da matsaloli daban-daban a al'ummominmu. A wannan makon za mu gabatar muku da labarinmu mai taken "Maryam" na Salma Mohammed Ishaq kan yadda wannan lamarin ke shafar rayuwar irin wadannan yara.