Kasuwar motoci ta yi kasa a Cotonou
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kasuwar motoci ta faɗi a Cotonou

Kasuwar motoci takunbo na ja da baya a birnin Cotonou na Jamhuriyar Benin sakamakon matakin da Najeriya ta dauka na hana shiga da motoci kasar ta kan iyaka.

Labarai masu alaka