Guragu na bai wa motoci hannu
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda wasu guragu ke bai wa motoci hannu

Bidiyon yadda wasu guragu ke bai wa motoci hannu don taimakawa wajen rage cunkoson ababen hawa a Abuja, babban birnin Najeriya yayin d babu jami'ai a kan tituna.

Labarai masu alaka