An soma buga kwallon kafa a Aleppo bayan shekara biyar ana yaki

Al-Ittihad supporters wave red and white flags - their team's colours - from the stands

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto,

The derby marked the first professional game in Aleppo in five years

A karon farko cikin shekara biyar an yi wasan kwallon kafa a birnin Aleppo na Syria, wanda yaki ya daidaita.

Kungiyar Al-Ittihad ta doke takwararta Hurriya da ci 2-1 ranar Asabar.

Rabon da a buga wasan kwallon kafa a birnin tun shekarar 2011.

Sai dai gwamnati ta sake kwace iko da birnin daga hannu 'yan tawaye.

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto,

'Yan wasa na shirin fafatawa

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto,

Mai tsaron ragar Ittihad ya taimakawa kungiyarsa

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto,

An kafa hoton shugaban kasar a filin wasan

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto,

'Yan sanda cikin shirin ko-ta-kwana

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto,

Dandazon magoya bayan Hurriya

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto,

Ittihad ta bayar da mamaki