A daina kwatanta ni da Trump — Zuma

Zuma

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto,

An sha zargin Mista Zuma da cin hanci fiye

Fadar shugaban kasar Afirka ta Kudu, ta nuna bacin ranta bayan da wata jarida ta kwatanta shugaban kasar Jacob Zuma da shugaban Amurka, Donald Trump.

Jaridar Mail and Guardian ta buga wani labari mai taken: 'Trump da Zuma maƙaryata ne na karshe.'

The president's office said the comparison was undefinedundefinedand the article was "way outside the conventions of responsible journalism and freedom of expression."

Fadar shugaban kasar ta ce kwata-kwata babu ta inda za a kwatanta shugaba Zuma da Mista Trump, tana mai cewa, "Abin da jaridar ta yi ya kaucewa tsarin aikin jarida''.

Parliament in South Africa is due to consider proposed hate speech legislation which, among other things, makes it a crime to insult the president.

Majalisar dokokin Afirka ta Kudu na gab da yin duba kan wani kuduri na daukar mataki a kan maganganu masu harzuka jama'a, da kuma mayar da cin zarafin shugaban kasa mummunan laifi.