Yadda sojoji suka yi artabu da 'yan BH a Maiduguri
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda sojoji suka yi artabu da 'yan BH a Maiduguri

Rahoton da abokin aikinmu Ibrahim Isah ya aiko mana kan yadda sojojin Najeriya suka yi artabu da 'yan BH a Maiduguri, tare da dakile hare-haren da mayakan suka yi niyyar kai wa birnin.