Yadda maganin gargajiya ke lalata hakori
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kun san muhimmancin kula da hakora a asibiti?

'Yan Najeriya da dama na amfani da maganin gargajiya idan suna fama da ciwon hakori don samun waraka, sai dai likitocin hakori sun yi gargadi cewa irin wannan hanyar maganin na cutar da hakora har ma da baki.