Me ya sa UAE za ta kafa sansanin soji a Somaliland?

Me ya sa UAE za ta kafa sansanin soji a Somaliland?

Wakilin BBC Tomi Oladipo, ya yi duba kan dalilin da ya sa kasar Hadaddiyar Daular Larabawa ta zabi kafa sansanin soji a yankin Somaliland, maimakon Djibouti inda nan ne sauran kasashen duniya suka fi nuna sha'awar su yi hakan.