Akwai masu taimaka wa Boko Haram sannan akwai wadanda su ne suka kirkire ta
Akwai masu taimaka wa Boko Haram sannan akwai wadanda su ne suka kirkire ta
Kwamandan Rundunar Zaman Lafiya Dole mai yaki da Boko Haram, Manjo Janar Lucky Irabor, ya ce ba zai iya bayar da tabbaci ba kan zaman lafiya.