Wacce rawa mata ke takawa a fagen sadarwa?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Wace rawa mata ke takawa a fagen sadarwa?

A rana ta uku ta babban taron da ake yi a kan kafofin sadarwa na zamani a Legas, Najeriya, daya daga cikin batutuwan da za a tattauna shi ne rawar da ya kamata mata su taka a wannan bangaren.

Aisha Amoka wata matashiya ce da ke gina tubalin manhaja, kuma a wannan bidiyon ta bayyana kalubalen da take fuskanta, da kuma alfanun da take ganin mata za su samu a harkar.

Labarai masu alaka