An ceto Jamusawan da aka yi garkuwa da su a Kaduna
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yanzu haka an ceto Jamusawan kuma an mika su ga ofishin jakadancin Jamus a Abuja

An dai ce Jamusawan ba su nemi taimakon jami'an tsaro ba kafin su shiga dajin da aka yi garkuwar da su