Mari matarka ka rasa rawaninka — Sarki Sunusi
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Mari matarka ka rasa rawaninka — Sarki Sunusi

Sarkin Kano Muhamadu Sunusi na II ya gargadin hakimai da dagatai da masu unguwannin masarautarsa da su guji dukan matansu. Ya ce duk wanda ya yi hakan to zai rasa rawaninsa.