Zan sadaukar da kaina wajen yi muku hidima — Buhari
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Zan sadaukar da kaina wajen yi muku hidima — Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari ya yi wa mataimakinsa da ministocinsa jawabi inda ya bayyana cewa sadaukar da kansa wajen yi wa 'yan Najeriya hidima, ita kadai ce hanyar da zai bi wajen biyan 'yan kasar.