A biya diyyar mutanen da aka kashe a Ile Ife'
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Majalisar wakilan Najeriya ta ce jihar Osun ta biya diyyar mutanen da suka mutu a Ile Ife

Wannan dai na zuwa ne a daidai lokacin da rahotanni ke cewa an kama wasu jami'an tsaro da ake zargi da hannu wajen kisan mutanen da suka mutu.