'Wasu 'yan Nigeria ba su san suna da makanta ba'
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Masu wannan matsala dai na farawa ne da rashin gani ta gefe.

Binciken dai ya nuna cewa kashi biyar cikin dari na masu shekara 40 zuwa sama, a kasar na da cutar.