Ku kalli hotunan ma'aikatan BBC na Abuja

Albarkacin cikar BBC Hausa shekara 60 da fara watsa shirye-shirye, za mu wallafa hotunan ma'aikatan sashen na da da na yanzu. Wannan kundin hotunan ma'aikatan Abuja ne da shekarun da suka fara aiki.

Naziru Mika'ilu
Bayanan hoto,

Naziru Mika'ilu shi ne editan BBC na Abuja. Kuma ya fara aiki ne da BBC a shekarar 2009.

Bayanan hoto,

Muhammad Kabir Muhammad ya fara aiki da BBC ne a shekara ta 2009.

Bayanan hoto,

Nasidi Adamu Yahaya ya fara aiki ne da BBC a shekarar 2010.

Bayanan hoto,

Aisha Sissy (daga hagu) ta fara aiki ne da BBC a shekarar 2017. Ummulkahair Ibrahim kuwa ta fara aiki a BBC ne a shekarar 2015.

Bayanan hoto,

Haruna Shehu Tangaza (a tsaye) ya fara aiki ne da BBC a shekarar 2009. Annur Mohammed ya zo BBC ne shi ma a 2010.

Bayanan hoto,

Abdulwasiu Hassan (Daga hagu) ya fara aiki ne da BBC a shekarar 2017. Sai dai shi kuwa Ibrahim Isa tsohon hannu ne domin ya fara aiki da BBC ne a shekarar 2008..

Bayanan hoto,

Badriyya Tijjani Kalarawi ta fara aiki da BBC a shekarar 2012, yayin da Yusuf Tijjani ya fara nasa aikin da BBC a shekarar 2008.

Bayanan hoto,

Usman Minjibir ya fara aiki ne da BBC a shekarar 2014

Bayanan hoto,

Aisha Sheriff Baffa ta fara aiki da BBC a shekarar 2012.

Bayanan hoto,

Abdou Halilou ya fara aiki da BBC a shekarar 2012

Bayanan hoto,

Mukhtar Adamu Bawa ya fara aiki ne da BBC a shekarar 2017

Bayanan hoto,

Bilkisu Babangida ta fara aiki da BBC ne a shekarar 2006, ta zauna a Maiduguri kafin daga bisani ta dawo Abuja.

Bayanan hoto,

Habiba Adamu (a zaune) ta fara aiki ne da BBC a shekarar 2006. Halima Umar Saleh ta fara aiki da BBC ne a shekarar 2014.

Bayanan hoto,

Muhammad Abba ya fara aiki da BBC ne a shekarar 2006 - da shi aka bude ofishin na Abuja.

Bayanan hoto,

Abdulsalam Usman ya fara aiki da BBC ne a shekarar 2010

Bayanan hoto,

Muhammad Abdu Mamman Skipper Tudun Wada ya zo BBC ne a shekarar 2013.

Bayanan hoto,

Lawal Nuhu Suleiman ya fara aiki da BBC ne a shekarar 2006

Bayanan hoto,

Daniel Ochai ya fara aiki da BBC ne a shekarar 2009

Bayanan hoto,

Ahmad Wakili Zariya ya fara aiki ne a sashen Hausa na BBC a shekarar 2008