Yadda Lafiri mace ta yi fice a harkar kwallo
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kun san yadda wata Lafiri mace ta yi fice a harkar kwallo?

A cikin shirin matan Afirka na BBC, a wannan fitowa za ku ga bidiyon wata mace lafiri ne a Rwanda. Ta bayyana yadda take jin dadin yin aikin nata.

Labarai masu alaka