Kalli hotunan wasu tsaffin ma'aikatan BBC

Albarkacin cikar BBC Hausa shekara 60 da fara watsa shirye-shirye, wannan kundin na dauke da hotunan wasu ma'aikatan BBC.

Image caption BBC Hausa ta zama gagarabadau tsakanin takwarorinta
Image caption Ma'aikatan sashen Hausa na BBC Lawal Y Saulawa da Shehu Mu'azu
Image caption Wani tsohon ma'iakacin BBC Ambasada Adamu Muhammad yana hira da Sarudanan Sokoto
Image caption Wasu tsoffin ma'aikatan sashen Hausa na BBC

Labarai masu alaka