Kalli hotunan bikin cikar BBC Hausa shekara 60

Ga hotunan bikin cikar BBC Hausa shekara 60 wanda aka yi a Landan ranar Juma'a.

.
Bayanan hoto,

Raliya Zubairu a wurin bikin

Bayanan hoto,

Mukaddashin Shugaban Sashen Hausa na BBC, Jimeh Saleh

Bayanan hoto,

Aliyu Tanko tare da wasu mahalarta bikin

Bayanan hoto,

Ishaq Khalid da Haruna Shehu Mararraban-Jos da kuma Bara'atu Ibrahim

Bayanan hoto,

Bary Bargers da Jimeh Saleh da Farfesa Phil Jagger

Bayanan hoto,

Hassan Aruni na sashen Turanci na Afirka

Bayanan hoto,

Shugabar Sashen BBC da ke watsa shirye-shirye a kasashen duniya, Francesca Unsworth da Jimeh Saleh da kuma Sulaiman Ibrahim

Bayanan hoto,

Wani ma'aikacin BBC a bikin na Landan

Bayanan hoto,

Daya daga cikin shugabannin BBC Afirka, Solomon Mugera, da Mansur Liman a bikin

Bayanan hoto,

Jimeh Saleh da Tim Pimberton da Bary Bargers da kuma farfesa Phil Jagger

Bayanan hoto,

Daya daga cikin mahalarta bikin na BBC na cikar BBC Hausa shekara 60