Masu laifi ne suke tsoro na- Magu
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

A makon da ya gabata ne dai majalisar dattawan kasar ta ki amincewa da Ibrahim Magun.

'Yan majalisar dai na kafa hujja da cewa sun sami rahoto kan Magu daga hukumar tsaron farin kaya, DSS.