Babu shakka digirina takwas-Dino Melaye
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Sanata Dino Melaye ya ce tabbas yana da shaidun digiri takwas.

Dino Melaye ya kuma yi tsokaci kan kin amincewa da Ibrahim Magu a matsayin shugaban hukumar EFCC ta kasar.