Yaran da suka ga bala'in yaki a Yemen
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yaran da suka ga bala'in yaƙi a Yemen

Shekara biyu kenan tun bayan da gamayyar kawancen soji da Saudiyya ke jagoranta ta fara kai hare-hare kan 'yan tawayen Houthi a Yemen, domin nuna goyon baya ga gwamnatin kasar, wadda 'yan Houthin suka tumbuke.

A birnin Aden, inda yaƙin ya fi ƙamari, yara sun ga bala'in yaƙi ganin idonsu, ga kuma wasu yara da labarin halin da suka shiga.