Ina masallaci aka dakatar da ni - Ndume
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Sanata Muhammad Ali Ndume ya ce ya tafi sallah a lokacin da majalisar ta dakatar da shi.

Sanata Ali Ndume ya nemi zauren majalisar ya yi bincike kan labaran da jaridun kasar suka buga dangane da zarge-zarge kan sanata Bukola Saraki da sanata Dino Melaye.