Muhammad Buhari ya ce yana son BBC Hausa
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Muhammadu Buhari, ya ce, ya shafe shekaru yana sauraron sashen Hausa na BBC.

Da man dai a baya Muhmamadu Buhari ya shaida wa wasu jaridu cewa a kowace safiya sai ya saurari BBC Hausa.