Kashi na biyu na hotunan tsofaffin ma'aikatan BBC Hausa

Ga hotunan wasu daga cikin tsofaffin ma'aikatan Sashen Hausa na BBC, a daidai lokacin da muke bikin cika shekara 60 da soma watsa labarai.

Ambasada Adamu Muhammad
Bayanan hoto,

Ambasada Adamu Muhammad na cikin mutanen farko-farko da suka soma aiki da BBC Hausa

Bayanan hoto,

Adamu Aliyu Kiyawa

Bayanan hoto,

Jamilah Tangaza ta taba zama shugabar Sashen Hausa

Bayanan hoto,

Ahmad Idris ya taba zama Edita a ofishin BBC na Abuja

Bayanan hoto,

Ibrahim Musa Gwangwazo ya fara aiki a BBC Hausa 14 ga watan Yulin shekarar 1984

Bayanan hoto,

Nafisa Ahmad ta yi aiki da BBC a shekarar 2008-2012

Bayanan hoto,

Maude Rabi'u Gwadabe

Bayanan hoto,

Bala Muhammad

Bayanan hoto,

Uwais Abubakar Idris

Bayanan hoto,

Suwaiba Sulaiman

Bayanan hoto,

Halilu Ahmad Getso ya yi aiki a shekarar 1973 zuwa 1974

Bayanan hoto,

Bashir Sa'ad Abdullahi ya taba zama Editan Ofishin BBC na Abuja

Bayanan hoto,

Mustapha Ibrahim Chinade

Bayanan hoto,

Mannir Dan-Ali

Bayanan hoto,

Bala Ibrahim shi ne Editan farko na ofishin BBC na Abuja

Bayanan hoto,

Muhammad Ahmad Danbaba

Bayanan hoto,

Muhd Ibrahim ya yi aiki da BBC daga shekarar 1964-1969

Bayanan hoto,

Mustapha Muhammad

Bayanan hoto,

Yusuf Dingaya ya yi aiki da BBC a shekarar 1994-1998

Bayanan hoto,

Mansur Liman ya taba zama shugaban Sashen Hausa

Bayanan hoto,

Ado Saleh Kankiya ya yi aiki da BBC daga shekara 1988-2006

Bayanan hoto,

Umar Karaye

Bayanan hoto,

Farfesa Ibrahim Ayagi, ya yi aiki da BBC a shekarar 1964-1967

Bayanan hoto,

Isa Sanusi

Bayanan hoto,

Shehu Saulawa shi ma ya yi aiki da BBC

Bayanan hoto,

Saleh Halliru . shi ma tsohon ma'aikacin BBC ne

Bayanan hoto,

Kabiru Yawo Ali

Bayanan hoto,

Ibrahim Dosara ya yi aiki da BBC

Bayanan hoto,

Lawan Yusuf Saulawa, shi ma ya yi aiki da BBC a shekarun da suka gabata

Bayanan hoto,

Hassan Sahabi Sanyinnawal ya taba zam wakilin BBC a tsohuwar jihar Sokoto

Bayanan hoto,

Balarabe Shehu Ilela