Tarihin Huasawa mai alaka da Bayajidda  karya ne
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Daulolin Hausawa su ne Kano da Katsina da Daura da Zazzau da Rano da Gobir da kuma Biram.

Shugaban Jami'ar Koyo daga gida ta Najeriya, NOUN, farfesa Abdallah Uba Adamu, ya ce, tarihin Hausawa da wasu ke dangantawa da Bayajidda shafcin gizo ne.