Wanzami ya jikkata amarya da sunan kaciya
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Mai gidan yarinyar ne dai ya kai kara cewa amaryar ba ta ba shi hadinkai

A yanzu haka dai yarinyar na ci gaba da karbar magani, kuma ana sa ran sai an yi mata aiki kafin ta dawo dai dai.