Abin da ya sa Buhari bai cire Babachir tun farko ba
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ministan shari'a na Najeriya, Abubakar Malami ya jagoanci kwamiti

A makon da ya gabata ne dai Shugaba Muhammadu Buhari ya dakatar da Babachir Lawan da kuma shugaban hukumar leken asirin kasar, Ayodele Oke, bisa zarge-zargen sabawa dokokin aiki da aikata cin hanci da rashawa.