Za a iya bincikar Jonathan idan an same shi da laifi
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ku saurari yadda hirar tasu ta kaya.

Ministan shari'a na Najeriya, Abubakar Malami ya ce idan har bincike kan rashawa da cin hanci ya tankarar da tsohon shugaban kasar, Goodluck Jonathan, babu makawa za a iya bincikar sa.