'Ina baje kolin kwalliyata a intanet a Saudiya'
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda bakaken 'yan matan ke baje kolin kwalliya a intanet a Saudiyya

Abeer Sinder ita ce bakar fata ta farko mai wallafa bidiyo a shafin intanet a Saudiyya.

Tana samun tsokaci sosai a shafukan sada zumunta, amma wasu lokutan ta ce ba na yabo ba ne.