Fasinjoji sun dambata a cikin jirgi
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda wasu Fasinjoji suka dambata a cikin jirgi

Dambe ya barke tsakanin wasu fasinjoji biyu a cikin wani jirgi wanda yake haramar tashi daga filin jirgin sama na Los Angeles zuwa filin jirgi na Tokyo na kasar Japan.