Labari a hotuna: Me ya faru a Afirka ne a wannan mako?

Wasu zababbun hotuna abubuwan da suka faru a sassan Afirka a makon nan.

Ivoriens take part in a parade on the last day of the 36th Popo Carnival in Bonoua, 60km south of Abidjan, Ivory Coast, 29 April 2017 . The carnival of Bonoua is the Ivoirians version of Mardi Gras running for a week and is one of the most well attended events in the Ivory Coast. Derived from at first a celebration of the cultural heritage of the Aboure people, the Popo Carnival involves gastronomic competitions, Miss pageants, sports days, a festival of traditional dances and reflection workshops on Popo museum amongst other activities. Hakkin mallakar hoto EPA
Image caption An yi fareti a filin wasannin gargajiya da ke kudu maso gabashin birnin Bonoua a kasar Côte d'Ivoire a ranar lahadi, don nuna al'adun kabilar Aboure.
Ivoriens take part in a parade on the last day of the 36th Popo Carnival in Bonoua, 60km south of Abidjan, Ivory Coast, 29 April 2017 . The carnival of Bonoua is the Ivoirians version of Mardi Gras running for a week and is one of the most well attended events in the Ivory Coast. Derived from at first a celebration of the cultural heritage of the Aboure people, the Popo Carnival involves gastronomic competitions, Miss pageants, sports days, a festival of traditional dances and reflection workshops on Popo museum amongst other activities. Hakkin mallakar hoto EPA
Image caption Kabilar Aboure na gudanar da bikin nuna al'adunsu na shekara-shekara, inda suke yin raye-raye, da kuma gasar girke-girke.
Ivoriens take part in a parade on the last day of the 36th Popo Carnival in Bonoua, 60km south of Abidjan, Ivory Coast, 29 April 2017 . The carnival of Bonoua is the Ivoirians version of Mardi Gras running for a week and is one of the most well attended events in the Ivory Coast. Derived from at first a celebration of the cultural heritage of the Aboure people, the Popo Carnival involves gastronomic competitions, Miss pageants, sports days, a festival of traditional dances and reflection workshops on Popo museum amongst other activities. Hakkin mallakar hoto EPA
Image caption Taro ne da ke bai wa wasu damar yin abun tsoro da na ban mamaki don su jawo hankalin masu kallo.
Twelve-year-old Kennedy Mukadi Chilobo (L) competes in a team dance battle at the Goma Dance Festival in Goma, east of the Democratic Republic of the Congo, on April 30, 2017. In its first year, the festival aims to support and encourage young Congolese to express themselves through the medium of dance. Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption A ranar lahadi ne, wadannan yara suka gudanar da gasar rawa a Goma, babban birnin da ke fuskantar rikici a gabashin jamhuriyar kasar Congo...
A dancer performs at the Goma Dance Festival in Goma, east of the Democratic Republic of the Congo, on April 30, 2017. In its first year, the festival aims to support and encourage young Congolese to express themselves through the medium of dance Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption Wannan ne karo na farko da aka gudanar da gasar rawa a Goma, kuma an yi haka ne don ba wa matasan garin kwarin gwiwa, kuma rawar ta nishadantar da su wajen mantawa da rikicin da suke fama da shi.
Young refugees from Sudan practice an activity on "trauma healing" at Doro refugee camp, in Maban, South Sudan, on May 3, 2017. The NGO Jesuit Refugee Service provides therapeutic activities for youth who have experienced critical experiences in conflicts, such as in the Blue Nile, in Sudan Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption A ranar laraba ne wadannan matasa ke gudanar da ayyukan waraka a wani sansanin 'yan gudun hijira wato "Maban County" a Sudan ta kudu don warkewa daga raunin da suka ji sakamakon rikicin kasar.
A man entertains the crowd before the first round African Nations Championship qualifying football match between South Sudan and Somalia at Juba Football Stadium on April 30, 2017 Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption A ranar lahadi ne, a babban birnin Juba, wani ma'abocin kwallon kafa ya rataya wani kyalle mai launin tutar kasar, inda yake murnar nasarar da Sudan ta kudu ta samu a kan Somaliya da ci 2-0, wanda hakan ya ba ta damar shiga gasar cikin kofin zakarun Afirka na shekarar 2018.
U.S. actor Forest Whitaker"s visit to expand the Youth Peacemaker Network in Acholi sub region, in Gulu town, northern Uganda May 2, 2017. Hakkin mallakar hoto Reuters
Image caption 'Yan kabilar Acholi na gudanar da rawa a arewacin garin Gulu, wanda yake makwabtaka da kasar Uganda.
Hollywood actor Forest Whitaker Hakkin mallakar hoto Reuters
Image caption Jarumin fina-finan Amurka Forest Whitaker ne ya bakunci bikin, wanda ya kai ziyara yankin don ya fadada ayyukansa na ci gaban matasa da kawo zaman lafiya tsakaninsu.
Nigerian musician Asa performs at a concert in Nigeria's main city, Lagos, on Saturday. Hakkin mallakar hoto Reuters
Image caption A ranar Asabar ne mawakiyar Najeriya Asa, ta yi waka a wurin wani shagali a birnin Lagos da ke kasara, wasu daga cikin magoya bayanta suna kiranta da "'yar baiwa" saboda iya wakarta.
Members of the Nigeria Labour Congress (NLC) hold a placard at Eagle Square during a May Day rally in Abuja, Nigeria May 1, 2017. Hakkin mallakar hoto Reuters
Image caption Yanayi ya sauya a wani gangami da aka yi na ranar ma'aikata a jihar Lagos a ranar Litinin, inda ma'aikata suka zayyano matsalolin da ake fuskanta a Najeriya.
Zimbabwean President Robert Mugabe (L) and his Namibian counterpart Hage Geingob (2-L) and Zimbabwean Minister of Agriculture Sen Joseph Mtekwese Made (3-L) visit one of the exhibition stands at the 2017 edition of the Zimbabwe International Trade Fair in Bulawayo, Zimbabwe, 28 April 2017. The fair is for local and international traders and business people to showcase ideas and new products Hakkin mallakar hoto EPA
Image caption A ranar Juma'a ne shugaban kasar Zimbabwe Robert Mugabe ya bakunci takwaransa Hage Geingob shugaban kasar Namibiya a filin baje-koli da ke birnin Bulawayo. A wannan makon ne Mista Mugabe ya yi wani ikirari da ya jawo cece-kuce, inda ya ce Zimbabwe ce kasar da ta fi kowacce ci gaba bayan Afirka ta Kudu a nahiyar.
A sheeps head known locally as a "Smiley" is prepared in a fire at a butchery in Masiphumelele, Cape Town, South Africa, 04 May 2017. Meat cooked on an open wood fire is known as braaing in South Africa and is very popular amongst township residents. This butcher shop has been running for the past five years. Slaughtered Cows and Sheep are sourced from a farm in Paarl some 120 kilometers A butcher displays cuts of meat for sale at a butchery in Masiphumelele, Cape Town, South Africa, 04 May 2017. Meat cooked on an open wood fire is known as braaing in South Africa and is very popular amongst township residents. This butcher shop has been running for the past five years. Hakkin mallakar hoto EPA
Image caption An babbake kan tinkiya a mahautar da ke makwabtaka da babban birnin Afirka ta kudu wato " Cape Town". A Afirka ta kudu ana kallon babbakakken kan a matsayin abin farin-ciki wasu kuma suna masa kallon abinci mai tsada.
An African sacred ibis soars at sunset over Cape Town, South Africa, 30 April 2017. The African Sacred Ibis is a wading bird occuring mostly in marshy wetlands and breeds in Sub-Saharan Africa, south eastern Iraq, and formerly in Egypt, where it was venerated and often mummified as a symbol of the god Thoth Hakkin mallakar hoto EPA
Image caption A ranar Lahadi ne, wani tsuntsu ya tashi zuwa birnin Cape Town daidai faduwar rana. Asalinsa ana samunsa a yammacin Saharar Afirka, da kudu maso gabashin Iraki, da kuma kasar Masar inda ake daukar sa a wata alama ta wanda ya fara kirkiro rubutu.

Hotuna da AFP da EPA da Getty Images and Reuters

Labarai masu alaka

Labaran BBC