Yadda masu ciwon kai ke shan azaba
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda masu ciwon kai ke shan azabar radadi

Duba kan irin tsananin da masu fama da ciwon kan da aka fi sani da cluster ke shiga, da kuma kokarin da masu bincike ke yi don samar da saukinsa.