Yadda 'yar Nigeria ta tsira a Bahar Rum
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda 'yar Nigeria da jaririyarta suka tsira a Bahar Rum

BBC tana cikin jirgin ruwan Kungiyar Agaji ta Save The Children, don ceton 'yan ci-ranin da suka tsere daga Libya. Daga cikinsu akwai wata 'yar Najeriya Joy da jaririyarta Blessing.