Safarar mutane na ƙara ƙamari a Turai
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda Safarar mutane na ƙara ƙamari a Turai

Wani bincike da sashen BBC na Scotland ya yi ya gano cewa gungun masu aikata mugayen laifuka a gabashin Turai, suna yawan tursasawa mata shiga karuwanci ko yin auren bogi a Birtaniya.