Kun taba gani 'yar shekara 106 da take girki?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kun taba gani 'yar shekara 106 da take girki?

Wata tsohuwa 'yar shekara 106 a Indiya, wacce har a wannan shekarun nata tana girki, ta zamo wata gwarzuwa a shafin Youtube, bayan da tattaba-kunninta yake wallafa bidiyon girke-girken gargajiyar da take yi.