Yadda mai sayar da tsiren ɓera ke talla a hotunan Afirka na makon nan

Wasu zaɓaɓɓun hotuna abubuwan da suka faru a sassan Afirka a makon nan.

A ranar Litinin ne wani mai sayar da tsiren bera ya tsaya a gefen titin Salima na garin Malawi don ya jawo hankalin masu motociA man sells roast mice to passing motorists near Salima, Malawi 15 May 2017. Mice is a delicacy for many Malawians and is popular as a source of income for many unemployed men in rural Malawi. Hakkin mallakar hoto EPA
Image caption A ranar Litinin ne wani mai sayar da tsiren ɓera ya tsaya a gefen titin Salima na garin Malawi don ya jawo hankalin masu motoci.
A ranar ne dai, wasu jami'an kwastom suka ceto wani kunkuru a Malesiya bayan da a ka yi fasa kwaurinsa daga kasar MadagaskaRoyal Malaysian Customs Department (RMC) officers display a seized Ploughshare Tortoise during a press conference at Custom Cargo Complex, near Kuala Lumpur International Airport (KLIA) in Sepang, Malaysia, 15 May 2017. Five Ploughshare and 325 Indian Star tortoises, packed in five boxes reportedly labeled as "stones" and worth it 1.2 million Malaysian Ringgit (about 253,300 euro), were seized at KLIA airport during a smuggling attempt into the country from Antananarivo Airport, Madagascar. The smugglers are said to be at large, media said quoting officials. Hakkin mallakar hoto EPA
Image caption A ranar ne dai, wasu jami'an kwastam suka ceto wani kunkuru a Malesiya bayan da a ka yi fasa kwaurinsa daga kasar Madagaska. Sun gano kunkuraye 330.
A picture taken on May 13, 2017, shows a mummy lying in catacombs following its discovery in the Touna el-Gabal district of the Minya province, in central Egypt. Egyptian archaeologists have discovered 17 non-royal mummies in the desert catacombs, an "unprecedented" find for the area south of Cairo, the antiquities ministry announced. Along with the mummies, they found a golden sheet and two papyri in Demotic - an ancient Egyptian script - as well as a number of sarcophogi made of limestone and clay. Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption A ranar Asabar ne, aka bai wa 'yan jarida damar daukar hotunan kwarangwal din da aka gano a Masar. Masu ilimin kimiyyar adana kayan tarihi na Masar ne suka gano kwarangal 17 wadanda ba 'yan gidan sarauta ba ne a wata tsohuwar makabarta.
A ranar ne dai, wani dan Afirka ta kudu ya yi wasa da mashin don ya burge mutane a wajen bikin murnar cika shekaru 50 na jihar Lagos a NajeriyaA South African freestyle motor cross rider performs during a carnival to mark 50 month-long celebrations on May 13, 2017 in Lagos. A carnival was held with captivating cultural displays, traditional costumes and folk music to showcase the state rich cultural tradition at the event. Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption A ranar ne dai, wani dan Afirka ta kudu ya yi wasa da babur don ya burge mutane a wajen bikin murnar cika shekara 50 na jihar Lagos a Najeriya.
SA ranar Laraba ne, aka fara yi wa muatanen Sudan ta kudu gini a wani sansanin 'yan gudun hijira na al-Agaya outh Sudanese refugees build a hut at the UNHCR camp of al-Algaya in Sudan's White Nile state, south of Khartoum, on May 17, 2017. Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption A ranar Laraba ne, aka fara yi wa muatanen Sudan ta Kudu gini a wani sansanin 'yan gudun hijira na al-Agaya.
A ranar Laraba ne, wata mata ta zauna a kusa da kotun tsarin mulki a birnin Johannesburg, a Afirka ta kudu, inda suka yi wani gangami don nuna bukatarsu ta tsige shugaba Jacob Zuma A woman sits next to murals as opposition parties march for the removal of President Jacob Zuma outside the Constitutional Court in Johannesburg, South Africa, May 15, 2017. Hakkin mallakar hoto Reuters
Image caption A ranar Laraba ne, wata mata ta zauna a kusa da kotun tsarin mulki a birnin Johannesburg, a Afirka ta kudu, inda suka yi wani gangami don nuna bukatarsu ta tsige shugaba Jacob Zuma.
A ranar Talata ne,manoma suka shirya tsaf don fara sayar da dabbobinsu a wata babbar kasuwar baje-kolin kayan gona a Afirka ta kuduA handler holds a Merino sheep at a stand at the Nampo Harvest Day 2017 agricultural fair on May 16, 2017 in Bothaville Nampo is the largest agricultural fair on the African continent holding its 51st edition with over 700 exhibitors and over 70,000 visitors expected. Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption A ranar Talata ne manoma suka shirya tsaf don fara sayar da dabbobinsu a wata babbar kasuwar baje-kolin kayan gona a Afirka ta Kudu.
A ranar Litinin ne, wani soja daga jamhuriyar Congo ya yi zane-zane a tsohuwar fadar shugaban kasa A member of the Republican Guard is seen inside the derelict palace complex of the former president of the Democratic Republic of the Congo (former Zaire), Mobutu Sese Seko on May 15, 2017 in Nsele, some 40kms outside Kinshasa. Sese Seko was expelled by rebel forces led by Laurent-Desire Kabila in 1997 after 32 years of absolute rule. He died in Morocco three months later in May 1997. / AFP Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption A ranar Litinin ne, wani soja daga jamhuriyar Dimokradiyyar Congo ya yi zane-zane a tsohuwar fadar shugaban kasar.
Fadar da aka bari ta Nselel, mai nisan tafiyar kilo mita 40 zuwa birnin Kinshasa na Demokaradiyyar Jamhuriya CongoA soldier from the Republican Guard walks through part of the derelict palace of the former president of the Democratic Republic of the Congo (former Zaire), Mobutu Sese Seko on May 15, 2017 in Nsele, some 40kms outside Kinshasa. Sese Seko was expelled by rebel forces led by Laurent-Desire Kabila in 1997 after 32 years of absolute rule. He died in Morocco three months later in May 1997. / AFP PHOTO / JOHN WESSELSJOHN WESSELS/AFP/Getty Images Hakkin mallakar hoto JOHN WESSELS
Image caption Tsohuwar fadar da ke Nselel, tana da nisan tafiyar kilo mita 40 zuwa birnin Kinshasa na Dimokaradiyyar Jamhuriya Congo.
A general view of the derelict palace complex of the former president of the Democratic Republic of the Congo (former Zaire), Mobutu Sese Seko on May 15, 2017 in Nsele, some 40kms outside Kinshasa. Sese Seko was expelled by rebel forces led by Laurent-Desire Kabila in 1997 after 32 years of absolute rule. He died in Morocco three months later in May 1997. Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption Mobutu Sese Seko ya kauracewa fadar a shekarar 1997, lokacin da 'yan tawaye suka hana shi sakat. An bar ciyayi sun tsiro a ciki tun daga wannan lokacin.

Hotunan na AFP, EPA, Getty Images da Reuters ne.

Labarai masu alaka