Dan kunne daiman mafi tsada a duniya
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kun san kuɗin ɗan kunnen daiman mafi tsada a duniya?

Mai gwanjon kaya Sothebys ta sayar da dan kunne mafi tsada a duniya, kan kudi dala 57, kwatankwacin naira biliyan 18.

Kalli bidiyon nan don karin bayani