Kun san ƙalubalen da jihar Kano ke fuskanta?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kun san ƙalubalen da jihar Kano ke fuskanta a shekara 50?

A yayin da jihar Kano da ke arewacin Najeriya ke cika shekara 50 da zama jiha, masu sharhi na ganin har yanzu akwai wasu manyan kalubale da ke gabanta.