Wadanne nasarori jihar Kano ta cimma a shekara 50?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Waɗanne nasarori jihar Kano ta cimma a shekara 50?

A yayin da jihar Kano da ke arewacin Najeriya ke cika shekara 50 da zama jiha, masu sharhi na yin duba kan nasarori da kalubalen da har yanzu ke gabanta.

Malam Abbati Bako mai sharhi kan al'amuran yau da kullum ya yi duba kan irin nasarorin da jihar ta cimma.

Labarai masu alaka