Burina na zama gwani a Turanci
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Adam Zango ya ce a duk fina-finansa, ya fi son 'Ahlil Kitab'

Fitaccen jarumin fina-finan Hausa na Kannywood, Adam Zango ya ce babban abun da ya sa a gaba shi ne ganin ya gwanance magana da harshen Turanci.