Zargin luwadi ya hana a ba ni aure- Zango
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Hakan ne ya sa jarumin daukar Al'kur'ani ya rantse cewa bai taba neman wani namiji ba

Fitaccen jarumin fina-finan Hausa na Kannywood, Adam Zango ya ce a kullum yana kwana yana tashi da bakin cikin zargin da wasu suke yi masa na neman maza.

Jarumin ya kuma tattauna abubuwa da dama a cikin hararsa da Usman Minjibir.