Kun san yadda za a farfado da tattalin arzikin Nigeria?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kun san yadda za a farfado da tattalin arzikin Nigeria?

Wani masanin tattalin arziki kuma malami a tsangayar harkokin kasuwanci ta Legas Dr. Bongo Adi ya bada shawara kan hanyoyi biyar da za a bi domin inganta tattalin arzikin Nigeria, dake fama da matsaloli.

Bidiyo: Muhammad Kabir Muhammad

Labarai masu alaka