Ko ana auren dole a Sri Lanka?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ko ana yiwa mata auren dole a Sri Lanka?

Shekarun aure a hukumance a Sri Lanka su ne 18. To sai dai a wasu al'ummu da ke da tsohuwar al'ada, ana yi wa 'yan mata aure da karancin shekaru. BBC ta gana da wata yarinya da aka yiwa auren dole.