Zaben Birtaniya ya zama tsaka-tsami
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Zaben Birtaniya ya bada mamaki

Farayiministar Birtaniya Theresa May na kokarin kafa gwamnatin gamin gambiza, bayan da jam'iyyarta ta kasa samun rinjaye.